Assalamu alaikum al’ummar Hausa Wikipedia, Ina so na sanar da ku cewa na gabatar da wani proposal a shirin tallafin (Nigeria National Funding Program) domin inganta aikin Hausa Wikiquote wanda yake a Incubator tun a shek...